Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 20:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya kuwa ya marabce su, ya kuma nuna musu dukan taskokin dukiyarsa na azurfa, da na zinariya, da na turare, da na mai mai daraja, da na makaman yaƙinsa, da dukan abin da yake akwai a cikin ɗakunan ajiyarsa. Ba abin da ya rage daga cikin gidansa, ko a mulkinsa wanda bai nuna musu ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:13 a cikin mahallin