Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai annabi Ishaya ya tafi wurin sarki Hezekiya ya ce masa, “Daga ina ne waɗannan mutane? Me suka ce maka?”Hezekiya ya amsa, ya ce, “Sun zo daga ƙasa mai nisa, wato Babila.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:14 a cikin mahallin