Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ci sarauta yana da shekara talatin. Ya yi shekara arba'in yana sarauta.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:4 a cikin mahallin