Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan dattawan Isra'ila suka tafi wurin sarki Dawuda a Hebron, shi kuwa ya yi alkawari da su a gaban Ubangiji. Su kuwa suka naɗa shi Sarkin Isra'ila duka.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:3 a cikin mahallin