Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi sarautar jama'ar Yahuza shekara bakwai da wata shida a Hebron. Ya kuma yi sarautar jama'ar Isra'ila duk da Yahuza shekara talatin da uku a Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:5 a cikin mahallin