Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya bar shanun noma, ya sheƙa gun Iliya, ya ce, “Bari in sumbaci mahaifina da mahaifiyata, in yi bankwana da su, sa'an nan in zo in bi ka.”Sa'an nan Iliya ya ce masa, “Koma, me na yi maka?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 19

gani 1 Sar 19:20 a cikin mahallin