Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 19:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya koma, ya kama shanun noman, ya yanka, ya dafa su da karkiyoyinsu. Ya raba wa mutane, suka ci. Sa'an nan ya tashi, ya bi Iliya, ya zama mai taimakonsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 19

gani 1 Sar 19:21 a cikin mahallin