Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 19:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya fa ya tashi daga wurin nan, ya tarar da Elisha ɗan Shafat, yana tare da shanu, garma goma sha biyu. Yana tare da na sha biyun, sai Iliya ya bi ta kusa da shi, ya jefa masa alkyabbarsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 19

gani 1 Sar 19:19 a cikin mahallin