Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:26-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da fādawan suka faɗa wa Dawuda abin da Saul ya ce, sai Dawuda ya ji daɗi ƙwarai ya zama surukin sarki. Kafin lokacin da aka yanka masa ya yi, sai Dawuda ya tashi, ya tafi tare da mutanensa, suka kashe Filistiyawa ɗari biyu. Ya kawo loɓarsu duka, aka ba sarki, domin ya zama surukin sarki. Saul kuwa ya aurar da Mikal, 'yarsa, ga Dawuda.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:26-27 a cikin mahallin