Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuma ya ce, “Haka za ku faɗa wa Dawuda, ‘Sarki ba ya so ka ba da sadaki don auren, sai dai ka ba da loɓar Filistiyawa guda ɗari, domin ka ɗauki fansa a kan maƙiyan sarki.’ ” (Saul dai yana so Filistiyawa su kashe Dawuda kawai.)

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:25 a cikin mahallin