Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:28-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Saul ya gane lalle Ubangiji yana tare da Dawuda, Mikal 'yarsa kuma tana ƙaunar Dawuda, sai ya ƙara jin tsoronsa, ya maishe shi maƙiyinsa na din din din.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:28-29 a cikin mahallin