Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah yana tunawa da waɗanda suke shan wuya,Ba ya mantawa da kukansu,Yana kuma hukunta waɗanda suke cutarsu.

Karanta cikakken babi Zab 9

gani Zab 9:12 a cikin mahallin