Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 72:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma a yi ta tunawa da sunansa har abada,Da ma shahararsa ta ɗore muddin rana tana haskakawa.Da ma dukan sauran al'umma su yabi sarkin,Dukan jama'a su roƙi Allah yă sa musu albarka,Kamar yadda ya sa wa sarki albarka.

Karanta cikakken babi Zab 72

gani Zab 72:17 a cikin mahallin