Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 72:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma a sami hatsi mai yawa a ƙasar,Da ma amfanin gona yă cika tuddan,Yă yi yawa kamar itatuwan al'ul na Lebanon,Da ma birane su cika da mutane,Kamar ciyayin da suke girma a sauruka.

Karanta cikakken babi Zab 72

gani Zab 72:16 a cikin mahallin