Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka cece ni daga gare su da ikonka,Ka cece ni daga waɗanda suke da duk abin da suke so a duniyan nan,Ka hukunta su da wahalar da ka shirya musu,Ka sa har 'ya'yansu, su ma, ta ishe su,Wahalar da ta ragu kuma, ta sami jikokinsu!

Karanta cikakken babi Zab 17

gani Zab 17:14 a cikin mahallin