Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yush 14:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Waɗanda za su komo, za su zauna a inuwarta,Za su yi noman hatsi da yawa.Za su yi fure kamar kurangar inabi.Ƙanshinsu zai zama kamar ruwan inabi na Lebanon.

8. Ya mutanen Ifraimu, me zan yi da gumaka?Ni ne wanda yake amsa muku, mai lura da ku kuma.Ni kamar itacen fir ne mai ganyaye kore shar.Daga gare ni, kuke samun 'ya'ya.”

9. Duk wanda yake da hikima, bari ya fahimci abubuwan nan.Duk wanda yake da ganewa, bari ya san abubuwan nan,Gama hanyoyin Ubangiji masu gaskiya ne,Masu adalci kuwa za su yi tafiya a cikinsu,Amma masu zunubi za su yi tuntuɓe a kansu.

Karanta cikakken babi Yush 14