Ya mutanen Ifraimu, me zan yi da gumaka?Ni ne wanda yake amsa muku, mai lura da ku kuma.Ni kamar itacen fir ne mai ganyaye kore shar.Daga gare ni, kuke samun 'ya'ya.”