Waɗanda za su komo, za su zauna a inuwarta,Za su yi noman hatsi da yawa.Za su yi fure kamar kurangar inabi.Ƙanshinsu zai zama kamar ruwan inabi na Lebanon.