Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yow 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ji tsoro, ku dabbobinsaura,Gama wuraren kiwo a jeji sun yi koreshar.Itatuwa suna ta yin 'ya'ya,Itacen ɓaure da kurangar inabi sunata yin 'ya'ya sosai.

Karanta cikakken babi Yow 2

gani Yow 2:22 a cikin mahallin