Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dangin nan mafi kusa ya ce, “Ba zan iya ɗaukar Rut ba, domin kada in ɓata nawa gādo. Na bar maka ka ɗauke ta gama ni ba zan iya ba.”

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:6 a cikin mahallin