Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Bo'aza ya ce, “A ranar da ka sayi gonar daga hannun Na'omi, sai kuma ka ɗauki Rut, mutuniyar Mowab, matar marigayin, domin ka ta da zuriyar da za ta gaji marigayin.”

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:5 a cikin mahallin