Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da lokacin cin abinci ya yi, sai Bo'aza ya kira Rut, ya ce, “Zo nan ki ci abinci, ki riƙa tsoma lomarki a ruwan inabin da aka surka.” Sai ta zo, ta zauna kusa da masu girbin. Shi kuwa ya ba ta tumun hatsi. Ta ci, ta ƙoshi har ta bar saura.

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:14 a cikin mahallin