Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ta tashi, za ta yi kala, sai Bo'aza ya umarci barorinsa, ya ce, “Ku bar ta, ta yi kala a tsakanin tarin dammunan, kada ku hana ta.

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:15 a cikin mahallin