Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rut ta ce, “Shugaba, kā yi mini alheri ƙwarai, gama kā ta'azantar da ni, kā yi wa baiwarka maganar alheri, ko da yake ni ba ɗaya daga cikin barorinka ba ce.”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:13 a cikin mahallin