Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rut 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah na Isra'ila, wanda kika zo neman mafaka gare shi, ya sāka miki da cikakken lada saboda abin da kika yi.”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:12 a cikin mahallin