Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka sai suka yi shela a garuruwansu duka da a Urushalima cewa, “Ku fita zuwa tuddai ku kawo rassan zaitun, da na kadanya, da na dargaza, da na dabino, da sauran rassan itatuwa masu gazari, domin a yi bukkoki kamar yadda aka rubuta.”

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:15 a cikin mahallin