Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tafi suka kawo rassan, suka yi wa kansu bukkoki a kan rufin sorayensu, da a dandalinsu, da cikin harabar Haikalin Allah, da a dandalin Ƙofar Ruwa, da a dandalin Ƙofar Ifraimu.

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:16 a cikin mahallin