Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka iske an rubuta a cikin dokokin da Ubangiji ya umarta ta hannun Musa, cewa sai jama'ar Isra'ila su zauna a bukkoki a lokacin idi na watan bakwai.

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:14 a cikin mahallin