Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kuma ba ni takarda zuwa ga Asaf, sarkin daji, domin ya ba ni katakan da zan yi jigajigan ƙofofin kagarar Haikali, da na garun birnin, da na gidan da zan zauna.” Sarki kuwa ya ba ni abin da na roƙa, gama Allah yana tare da ni.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:8 a cikin mahallin