Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ce wa sarki, “Idan sarki ya yarda, sai a ba ni takarda zuwa ga masu mulki da suke a lardin Yammacin Kogin Yufiretis domin su yardar mini in wuce zuwa Yahuza.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:7 a cikin mahallin