Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na zo wurin masu mulkin Yammacin Kogin Yufiretis, sai na miƙa musu takardar sarki. Sarki ya haɗa ni da sarkin yaƙi da mahayan dawakai.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:9 a cikin mahallin