Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa, a sa'an nan sarauniya tana zaune kusa da shi, ya ce mini, “Kwana nawa za ka yi, yaushe kuma za ka dawo?” Sai na faɗa masa, ya kuwa yardar mini in tafi, ni kuwa na yanka masa kwanakin da zan yi.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:6 a cikin mahallin