Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'an nan na ce wa sarki, “Idan ka yarda, idan kuma na sami tagomashi a wurinka, ya sarki, ka yardar mini in tafi Yahuza, birnin kakannina, inda makabartarsu take domin in sāke gina shi.”

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:5 a cikin mahallin