Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 13:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na yi musu faɗa na la'ance su, na bugi waɗansu daga cikinsu, na ciccire gashin kansu, na sa su rantse da Allah, cewa ba za su aurar da 'ya'yansu mata ga 'ya'yan maza na bare ba, ko kuma su auro wa 'ya'yansu maza 'yan matan bare, ko su auro wa kansu.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:25 a cikin mahallin