Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Neh 13:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na faɗa musu cewa, “Ba a kan irin wannan ba ne Sulemanu Sarkin Isra'ila ya yi laifi? A al'ummai, ba sarki kamarsa. Allahnsa ya ƙaunace shi, ya sarautar da shi a Isra'ila, duk da haka baren mata suka sa shi ya yi zunubi.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:26 a cikin mahallin