Saboda ku kuwa za a nome Sihiyonakamar gona,Urushalima kuwa za ta zama tsibinkufai,Dutse inda Haikali yake zai zamakurmi.