Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mika 3:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shari'ar shugabannin ƙasar ta cinhanci ce.Firistocinta suna koyarwa donneman riba,Haka kuma annabawa suna annabcidon neman kuɗi.Duk da haka suna dogara gaUbangiji, suna cewa,“Ai, Ubangiji yana tsakiyarmu,Ba masifar da za ta same mu.”

Karanta cikakken babi Mika 3

gani Mika 3:11 a cikin mahallin