Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuna tambaya cewa, “Me ya sa ba ya karɓar hadayunmu?” Ai, domin ya sani ka keta alkawarin da ka yi wa matarka ta ƙuruciya ne, wadda ka ci amanarta ko da yake ita abokiyar zamanka ce, da matarka.

Karanta cikakken babi Mal 2

gani Mal 2:14 a cikin mahallin