Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mal 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba kai da ita Allah ya maishe ku jiki ɗaya da ruhu ɗaya ba? Me Allah yake nufi da wannan? Yana so 'ya'yanmu su zama 'yan halal masu tsoron Allah. Domin haka ku kula fa, kada kowa ya ci amanar matarsa ta ƙuruciya.

Karanta cikakken babi Mal 2

gani Mal 2:15 a cikin mahallin