Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya bishe ku cikin babban jejin nan mai bantsoro, ƙasa mai macizai masu zafin dafi, da kunamai, da busasshiyar ƙasa wadda ba ta da ruwa. Ubangiji kuwa ya ba ku ruwa daga dutsen ƙanƙara.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:15 a cikin mahallin