Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, sai ku lura, kada ku ɗaukaka kanku, har ku manta da Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar, wato inda kuka yi bauta.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:14 a cikin mahallin