Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ciyar da ku da manna a jeji, abin da kakanninku ba su sani ba, domin ya koya muku tawali'u, ya jarraba ku, don ya yi muku alheri daga baya.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:16 a cikin mahallin