Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 5:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji ya faɗa wa taron jama'arku waɗannan dokoki da murya mai ƙarfi ta tsakiyar wuta, da girgije, da duhu baƙi ƙirin. Ya rubuta su a bisa alluna biyu na dutse, ya ba ni, ba abin da ya ƙara.”

Karanta cikakken babi M. Sh 5

gani M. Sh 5:22 a cikin mahallin