Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 5:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘Kada ka yi ƙyashin matar maƙwabcinka. Kada kuma ka yi ƙyashin gidan maƙwabcinka, ko gonarsa, ko barorinsa mata ko maza, ko sansa, ko jakinsa, ko kowane abu da yake na maƙwabcinka.’

Karanta cikakken babi M. Sh 5

gani M. Sh 5:21 a cikin mahallin