Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 31:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya kira Joshuwa, ya yi masa magana a gaban dukan jama'ar Isra'ila, ya ce, “Ka ƙarfafa, ka yi ƙarfin hali, gama kai ne za ka kai wannan jama'a cikin ƙasar da Ubangiji ya rantse zai ba kakanninsu. Kai ne za ka ba su ita gādo.

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:7 a cikin mahallin