Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 31:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da yawan masifun nan da wahalan nan suka same su, to, waƙar nan za ta ba da shaida a kansu, gama zuriyarsu ba za ta manta da wannan waƙa ba, gama na san ƙudurin da suke yi kafin in kawo su ƙasar da na rantse zan bayar.”

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:21 a cikin mahallin