Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 31:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana zan husata da su ƙwarai, in rabu da su, in ɓoye musu fuskata, za a cinye su. Masifu da wahalai za su same su. Za su kuwa ce a ranar, ‘Masifun nan sun same mu domin Allahnmu ba ya tare da mu.’

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:17 a cikin mahallin