Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 31:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Ga shi, za ka rasu ka tarar da kakanninka. Wannan jama'a kuwa za ta fara kaucewa daga hanya, su bi gumakan ƙasar da za su shiga, su zauna. Za su rabu da ni, su ta da alkawarina wanda na yi da su.

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:16 a cikin mahallin