Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da muka mallaki ƙasar a wannan lokaci, sai na ba Ra'ubainawa da Gadawa yankin ƙasar daga Arower wadda take gefen kwarin kogin Arnon, da rabin ƙasar tuddai ta Gileyad tare da garuruwanta.

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:12 a cikin mahallin