Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ƙasar Gileyad, da dukan ƙasar Bashan wadda take ƙarƙashin mulkin Og, wato dukan yankin ƙasar Argob.”(Duk dai yankin ƙasan nan wadda ake kira ƙasar Refayawa.) “Na ba da ita ga rabin kabilar Manassa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:13 a cikin mahallin